Thursday, 18 January 2018

Za'a aurar da diyar marigayi Ibro

Allah sarki Duniya, Yau gashi za'a aurar da diyar marigayi tauraron barkwanci na fina-finan Hausa, Rabilu Musa dan Ibro me suna, Jawahir, za'a daura aurenne nata ne ita da Angonta, me suna Isah, ranar Asabar me zuwa idan Allah ya kaimu.Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba, ya kuma gafartawa mahaifinta.

No comments:

Post a Comment