Monday, 1 January 2018

Zaharadeen Sani na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani Owner na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tauashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment