Thursday, 25 January 2018

ZUWAN KWANKWASO KANO: Kwankwaso Ya Nada Dambazau Shugaban Kwamitin Tsaro

Manyan tsoffin sojoji da na 'yan sanda za su yi masa rakiya

Tsohown gwamnan jihar Kano kuma dan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar jihar Kano ta tsakiya Dakta Rabi'u Musa
Kwankwaso ya nada kwamitin mutane 19
da za su tabbatar da samuwar tsaro yayin ziyarar da zai kai a jihar ta sa ta haihuwa ranar 30 ga watan Janairun nan da muke ciki.


Kwamitin tsaron dai kamar yadda muka samu ya samu shugabancin
1.Janar Idris Bello Danbazau, Barista Munir Dahiru ya zama sakataren kwamitin.

Sauran mambobin kwamitin sun hada da  3.AirCommodore Ali Bebeji, 4.Air Commodore
Zakari Baffa 5.Colonel Usman Garun-Malam, 
6.Air Commodore Salisu Yusha’u, 7.Major General Ahmad Tijjani Jibril, da kuma 
8.AIG Bala Abdullahi.

Haka zalika sauran sun hada da 9.Commander Sarki Aliyu Daneji, 10.Alhaji M.T Usman, 11.Hon. Lawal Sale Gaya, 12.Alhaji Baba Umar, 
13.Alhaji Tijjani Dambazau, 15.CP Rabi’u Mani, 
16.Commander Kamilu Wudil,  17.Alhaji Sanusi Surajo Kwankwaso,  18.Alhaji Adamu Garko da
kuma 19. Alhaji Muhammad Ado Danbatta.
Rariya.

No comments:

Post a Comment