Monday, 26 February 2018

Abdul Tantiri tare da Matarshi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni Abdulmumin Iliyasu Tantiri kenan a wannan hoton nashi tare da matarshi, Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment