Sunday, 25 February 2018

Abdulmumini Jibril da matarshi

Dan majalisar wakilai da aka dakatar daga jihar Kano, Abdulmumini Jibril kenan a wadannan hotunan nashi tare da matarshi suna cin kalaci na musamman, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.
No comments:

Post a Comment