Wednesday, 21 February 2018

Abubakar Shehu na murnar cika shekaru 20 da yin aure

Jarumin fina-finan Hausa kuma me bayar da umarmi, Abubakar Shehu na murnar cika shekaru Ashirin da yin aure, muna tayashi murna da fatan Allah ya yiwa iyali Albarka.

No comments:

Post a Comment