Tuesday, 27 February 2018

ABUBUWAN DA ZASU BI MUTUM BAYAN MUTUWAR SA>> Malam Aminu Ibrahim Daurawa

WANDA YA KOYAR DA ILMI
WANDA YA JAWO RUWA
WANDA YA HAKA RIJIYA
WANDA YA DASA BISHIYAR DABINO 
WANDA YA GINA MASALLACI
WANDA YA GADAR DA ALKURANI MAI GIRMA
WANDA YA BAR DA YANA YI MASA ADDUA.


HADISI INGATACCE.

No comments:

Post a Comment