Tuesday, 13 February 2018

"Adam A. Zango ne jarumina">>inji Bello Muhammad Bello

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, (General BMB) ya bayyana Adam A. Zango a matsayin jarumin da yake so a cikin masana'antar fina-finan Hausa, Bello yace, koda kai jarumine to kaima kana da jarumin da yake birgeka, ni jarumina shine Adam A. Zango.


No comments:

Post a Comment