Friday, 9 February 2018

Adam A. Zango yayi murnar cikar danshi shekaru 10

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi murnar cikar danshi, Ali wanda ake kira da Haidar shekaru goma da haihuwa yau Juma'a, muna tayasu murna da fatan Allah ya raya haidar rayuwa me Albarka.


No comments:

Post a Comment