Tuesday, 27 February 2018

Ahmad Shanawa na murnar zagayowar ranar aurenshi

Mawakin Hausa, Ahmad Shanawa na murnar zagayowar ranar da ya zama ango, a wannan hoton shi da matar tashi ce suke cikin annashuwa, muna fatan Allah ya kara dankon soyayya ya kuma kawo zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment