Monday, 26 February 2018

Aiki daukar hoton Hadiza Gabon ya kankama

A shekaran jiyane mukaji labarin tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon  ta sayi sabuwar kyamara inda tace zata rika daukar hoto, da alama wannan aniya tata ta fara kankama.


Domin kuwa kamar yanda ake iya gani a wannan hoton Hadizarce take amfani da sabuwar kyamarar tata dan daukar hoto, muna fatan Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment