Saturday, 17 February 2018

A'isha Buhari na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment