Friday, 23 February 2018

A'isha Dan Kano ta cika shekaru 2 da rasuwa

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,marigayiya, A'isha Dan Kano ta cika shekaru biyu da rasuwa daidai a yau, a irin wannan ranane, 23 ga watan Fabrairun shekarar 2016 Allah ya karbi rayuwarta.


Muna fatan Allah ya jikanta da dukkan wadanda suka rigamu gidan gaskiya, musulmai, ifan tamu tazo yasa mu cika da Imani.

No comments:

Post a Comment