Tuesday, 20 February 2018

Albishirinku masoyana: Na dawo yin fim din Hausa gadan-gadan>>Zainab Indomie

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomi ta bayyanawa masoyanta cewa a yanzu ta dawo zata ci gaba da yin shirin fim ka'in da na'in, an jima dai ba'aji duriyar Zainab ba inda aka yi ta ruwaito labarai kala-kala akanta.


Muna mata barka da dawowa.

No comments:

Post a Comment