Wednesday, 21 February 2018

Ali Nuhu ya hadu da iyalan Sani Danja

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan lokacin daya hadu da iyalan abokin aikinshi, Sani Musa Danja, watau Mansurah Isah da 'yayansu a wani shagon siyayya, sun dauki hoto tare suna murmushi.


Hoton nasu ya kayatar sosai.
Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment