Friday, 23 February 2018

Allah daya gari banban: Kalli al'adar tono gawa da yi mata kwalliya

Wannan gawar mahaifiyar wani mutum ce da ya tono daga kabari aka mata kwalliya aka kuma goggogeta aka saka mata kaya,, wannan al'adace ta wata kabilar kasar Indonesia da sukeyi duk shekara.Abin birgewane da yin gasa a rika sakawa matattu kayan sawa kala-kala.
BrianLehman/NAGeo.

No comments:

Post a Comment