Sunday, 18 February 2018

Allah Sarki: Kalli malamin makaranta na bin ta cikin ruwa dan zuwa koyarwa

Wannan hoton yana ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara inda ya dauki hankulan mutane sosai, labarin da ake dan gantawa da wannan hoto shine cewa mutuminnan malamin makarantane daga kasar Togo kuma anan ruwa ne yayi ambaliya akan hanyar da yake bi dan zuwa makarantar da yake koyarwa.


Irin yanda ya shiga cikin ruwan tsamo-tsamo dan zuwa gurin aikinshi yasa mutane da dama suka yaba mishi wasu kuwa Allah wadai sukayi da shuwa gabannin Afrika akan yanda basu daukar harkar ilimin talakawa da muhimmancin

No comments:

Post a Comment