Thursday, 22 February 2018

'Allah ya min baiwar iya Murmushi'>>Rukayya Dawayya

Tsohuwara tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, ta bayyana cewa Allah ya mata baiwar kasancewa cikin murmushi a ko da yaushe, ta kuma gaishe da masoyanta.


No comments:

Post a Comment