Wednesday, 28 February 2018

Amarya Fatima Abdullahi Umar Ganduje

Amarya, diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan wadda idan Allah ya kaimu ranar Asabar me zuwa za'a daura mata aure da dan gidan gwamnan jihar Oyo, Idris Abiola Ajimobi.

Muna musu fatan Allah yasa ayi wannan biki lafiya ya kuma basu zuri'a ta gari.


No comments:

Post a Comment