Wednesday, 14 February 2018

Amina Amal ta cire hotunan da suka jawo mata surutai

A satin daya gabatane jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal  ta fara saka wasu hotuna da suka dauki hankulan mutane sosai, mafi yawancin sunyi Allah wadai da hotunan, to amma zuwa yanzu dai jarumar ta cire dukkan wadannan hotunan daga dandalinta na yanar gizo.


Wannan na nuna cewa tana girmama masoyan nata domin taji shawarar da wasu daga cikinsu suka bata, muna mata fatan Alheri

No comments:

Post a Comment