Tuesday, 13 February 2018

Amina Amal ta kama da wuta: Hotunanta nata kara daukar hankula

Hotunan da jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ke sakawa kwanannan na ta kara daukar hankulan mutane sosai, shekaranjiya, Lahadine Aminar ta saka wani hoto da ya dauki hankulan mutane sukayi ta Allah wadai dashi har sai da Aminar ta cire hoton ta kuma fito ta bayar da hakuri.Aminar dai taci gaba da saka hotunan masu kama dana farkon wanda suka rika daukar hankulan jama'a, inda ta saka wani ta kuma cire damar bayyana ra'ayi akai, watakila dan kada ace mata be kamataba.

Wannan ma na sama, da alana mutane da yawa sunce be daceba.

No comments:

Post a Comment