Monday, 12 February 2018

Amina Amal 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata na  musamman, a satin daya gabatane Amina ta saka wani hoto da bai dace ba har masoyanta su ka yi Allah wadai dashi dalilin haka yasa ta cire hoton.Watakila shiyasa da ta tashi saka wannan sai bata bayar da damar a fadai ra'ayi a kanshi ba.No comments:

Post a Comment