Thursday, 15 February 2018

Amina Amal 'yar kwalisa

Jarumar fina-fina Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata, a 'yan kwanakinnan jarumar ta saka hotunan da basu yiwa masoyanta dadiba, amma daga baya ta bayar da hakuri kuma ta ciresu.

No comments:

Post a Comment