Thursday, 22 February 2018

Amina Amal 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula, da alama dai tana son da yawa daga cikin mawakan kudancin kasarnan domin har Tekno ta gaisar.

No comments:

Post a Comment