Friday, 9 February 2018

Aminu Auwal na murnar zagayowar ranar haihuwarshi


Tauraron me gabatar da shirye-shirye a tashar talabijin ta Arewa24, Aminu Auwal na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment