Tuesday, 27 February 2018

Aminu S. Bono na murnar cika shekaru 10 da yin aure

Me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Aminu S. Bono na murnar cika shekaru goma da yin aure, ya godewa Allah da ya bashi mata ta gari, muna tayasu murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya ya kuma albarkaci zuri'a.

No comments:

Post a Comment