Monday, 26 February 2018

An dage zaman majalisar zartarwa na wannan satin

Fadar shugaban kasa ta sanar da dake zaman majalisar koli da aka asaba yi duk ranar Laraba, saboda shugaban kasar da wasu ministocin zasu halarci wani taron kasa da kasa da za'ayi akan tafkin Chadi.

No comments:

Post a Comment