Friday, 2 February 2018

An gudanar da ranar Hijabi ta Duniya a jihar Kebbi

A jiyane,1 ga watan Fabrairu aka gudanar da ranar Hijabi ta Duniya a sassa daban-daban na kasashen Duniya, a garin Gwandu na jihar Kebbi ma an gudanar da irin wannan rana inda Sarkin Gwandu Alhaji Haruna Rashid da kwamishinan mata na jihar suka halarta.Anyiwa mata karin haske akan kiwon lafiya irin na ciwon Daji dana kwayar halitta an kuma raba kayayyaki da suka hada hadda Hijabai.


No comments:

Post a Comment