Tuesday, 27 February 2018

An karrama Aminu Sharif Momo da kyautar girmamawa

An karrama tauraron fina-finan Hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Sharif Momo da kyautar girmamawa akan namijin kokarin da yake yi wajan aikinshi.


Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment