Wednesday, 14 February 2018

An karrama Gwamna Ganduje na jihar Kano akan kyakkyawan jagoranci da gaskiya

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu karramawa a matsayin gwamna me kyakkyawan jagoranci da kuma gaskiya a harkar gwamnatinshi, hukumar talabijin ta kasa, NTA da kuma hukumar kula da rashawa da cin hanci ta gwamnatin tarayya, CCB a takaice, ne suka karrama gwamnan da wannan kyauta.Muna fatan Allah ya taya riko.

No comments:

Post a Comment