Tuesday, 13 February 2018

'An Mallake shugaba Buhari'

Fitaccen marubucin nan, Farfesa Wole Soyinka ya yi ikirarin cewa akwai cikakken alamar cewa an " Girke" Shugaba Muhammad Buhari, lamarin da ya ce shi ke janyo wa shugaban matsalolin a mulkinsa.


Marubucin ya ce, ya zaku ya sadu da Buhari don bayyana masa hakan inda ya kuma gargadi Shugaban kasar kan kurakuran da shi kansa bai san ya yi su ba tare kuma da yin kokarin ficewa daga wannan 'Girkan' da aka yi masa.
rariya.

No comments:

Post a Comment