Saturday, 3 February 2018

An sakawa wata babbar kasuwar jihar Nasarawa sunan shugaba Buhari

Wanan wata babbar kasuwace a Karu dake jihar Nasarawa wadda aka sakawa sunan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Gwamnan jihar, Tanko Almakura ya baiwa jami'an tsaro umarnin hana kasuwancin bakin titi inda aka umarci 'yan kasuwa dasu koma cikin wannan sabuwar kasuwa dan yin kasuwancin nasu.Ranar 6 ga watannan na Fabrairu ake sa ran za'a bude wannan kata fariyar kasuwa ga al'ummar jihar dan su fara amfani da ita.

Igbere.

No comments:

Post a Comment