Thursday, 22 February 2018

An Samu Ruwan Sama A Kano


Ikon Allah an sa ran ruwan sama a watan biyar wato Mayu sai gashi a watan biyu .
An yi ruwan ne yau a Karamar hukumar Sumaila Jihar KanoAllah ya ba mu damuna mai albarka.

No comments:

Post a Comment