Friday, 23 February 2018

AN YI RUWAN SAMA KAMAR DA BAKIN KWARYA A JIYAR BAUCHI


Yau Alhamis 22/02/2018 ruwan sama na farko a shekaran 2018 ya sauka a ciki da wajen jihar Bauchi, an fara ruwan ne tun da misalin karfe 1:30pm kuma har zuwa yammaci an yi  ta shekawa ruwan kamar da bakin kwarya.

rariya

No comments:

Post a Comment