Monday, 26 February 2018

'Ance idan na shiga Kano sai an kamani kuma an watsamin Acid'>>General BMB

Tauraron Fina-finan Hausa Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa ya samu labarin ana hakonshi ya shiga garin Kano a  kamashi, be dai bayyana ko su waye ke da niyyar sawa a kamashin ba amma yace duk abinda yayi yana da hujjar da zai kare kanshi koda kuwa za'aje kotune.


Bello ya kara da cewa har halakashi ance za'ayi da ruwan guba ance za'a watsa mishi amma wadannan barazana ba zasu hanashi shiga Kano ba domin, kamar yanda yace"Da Allah na dogara".

Ga abinda ya rubuta kamar haka:

No comments:

Post a Comment