Monday, 19 February 2018

Anyi jana'izar Malam Abdullahi Tureta: Gwamna El-Rufai na Kaduna ya halarta

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya halarci jana'izar marigayi, Sheikh Abdullahi Tureta da akayi yau a unguwar Tudun Wada, Muna fata Allah ya jikan Malam ya kai Rahama Kabarinshi.
No comments:

Post a Comment