Monday, 5 February 2018

Atiku Abubakar na kallon gasar CHAN a daren jiya

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kenan yake kallon wasan cin kofin nahiyar Afrika na 'yan wasa masu bugawa a cikin nahiyar da ake kira da CHAN wanda aka buga wasan karshe tsakanin Najeriya da Morocco, wasan da Najeriyar ta sha kashi da ci 4-0Bayan kammala wasan Atiku ya nuna takaicinshi na rashin samun nasara, saidai kuma ya yabawa 'yan wasan Najeriyar bisa namijin kokarin da sukayi wajan kaiwa ga wasan karshe

No comments:

Post a Comment