Monday, 5 February 2018

(Aure nike so ya) "Allah ka aurad damu">>Sa'adiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala ta bayyana irin yanda take da bukar yin aure inda har ta yi wata addu'a tace"Allah ka aurad damu", muna fatan Allah ya amsa ya kuma kawo na gari.

No comments:

Post a Comment