Monday, 26 February 2018

'Ba ko da yaushe nike son saka takalmi ba'>>Rashida Lobbo

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wannan hoton nata, kafa ba takalmi, ta bayyana cewa, ita fa ba ko da yaushe take son saka takalmi ba.

No comments:

Post a Comment