Monday, 12 February 2018

Banbarakwai: Kalli Sanata Dino Melaye na gwalewa gwamatin tarayya Idanu

Sanata Dino Melaye kenan daga jihar Kogi a wannan hoton yake gwale idanu, wai yanawa gwamnatin tarayya gwalone saboda kararshi da ta kai kotu sabili da labarin karya da ya bayar a kwanakin baya na cewa wasu na so su kasheshi.Wanan abudai ya dauki hankulan mutane waau na ganin be kamaceshi ba a matsayinshi na wakilin al'umma wasu kuwa na ganin yayi daidai.

No comments:

Post a Comment