Thursday, 1 February 2018

"Bazan taba iya daina yin fim ba">>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta bayyana cewa ba za ta taba iya daina yin fim ba a rayuwarta, haka kuma ta baiwa duk wani masoyinta da ya saka wani buri a gaba yake da nufin cimmishi shawarar cewa kada ya bari gwiwarshi tayi sanyi.Rahama Sadau tace kada ka bari wani ya gaya maka cewa wai ba za ka iya ba, ka karfafa kanka ka kuma yi duk abinda kasa a gaba da zuciya daya.


1 comment:

  1. Idan kika yi aure fa?
    Ai ba zaki dauwama wajen yin film ba.

    ReplyDelete