Wednesday, 21 February 2018

'Borin kunya ke damunka'>>wani ya gayawa General BMB bayan ya saka wannan hoton: Karanta amsar da ya bashi

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General  BMB ya saka wannan hoton nashi da abokin aikinshi, Adam A. Zango a danda linshi na sada zumunta da muhawara, wasu sunyi sam barka da hoton, wani kiwa cewa yayi ai duk"Borin kunya ke damun Bellon".


Saidai Bellon ya mayarmishi da martanin cewa, dan Allah ya daina bibiyarshi.

No comments:

Post a Comment