Sunday, 11 February 2018

"Budurwatace Gimbiyar mata">>Ado Gwanja

Tauraron mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan tare da masoyiyarshi, Maimunatu, wadda zai aura, ya bayyana cewa itace Gibiyar mata, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment