Thursday, 15 February 2018

Daga Kaduna, Shugaba Buhari ya wuce Daura

Bayan kammala ziyarar aikin da yayi a Kaduna, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya wuce zuwa mahaifarshi, garin Daura dake jihar Katsina inda ya samu tarba daga sarki da gwamnan jihar Katsina, haka Kuma bayan ya sauka a Daura, Sarkin Daura ya tarbeshi.

No comments:

Post a Comment