Saturday, 17 February 2018

'Daga mu biyu mun koma mu hudu'>>General BMB da iyalinshi

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton tare da matarshi ta 'ya'yanshi, 'yan biyu, yace daga su biyu sun koma su hudu kuma ya godewa Allah bisa wannan kyauta da ya mishi.


Muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya rayasu rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment