Monday, 26 February 2018

Dan Asalin Jihar Bauchi Ya Yi Zarra A Taron Matasan Duniya A Kasar Indiya

Matashin mai suna Nasiru Aliyu Jibo wanda dan asalin jihar Bauchi ne, ya yi nasarar ne bayan gabatar da jawabin nazarin da ya yi a yayin da ya waklici Nijeriya a taron matasan duniya wanda  Jami'ar Gujarat da hadin guiwar International Youth Fellowship  ta kasar Korea Kudu suka gudanar a jami'ar Gujarat Ahmedabad dake kasar Indiya.


rariya

No comments:

Post a Comment