Thursday, 8 February 2018

Dan Majalisar Tarayya Ya Baiwa Kungiyar Izala Katafaren Masallacin Da Ya Gina


Wannan masallaci da kuke gani wani dan majalisar tarayya ne na mazabar karamar hukumar Wase dake jihar Filato mai suna AHMAD IDRIS MAJE ya gina ya baiwa kungiyar Izala mai hedikwata a Jos.Masallacin na cikin yankin gudummar Bashar ne karamar hukumar Wase.


Rariya.

No comments:

Post a Comment