Thursday, 22 February 2018

Daso tayi murnar cikar jikanta shekara daya da haihuwa

Wannan dan tauraruwar fina-finan Hausace, Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso, Aliyu da matarshi, Maryam inda suke murnar cikar dansu, Musaddik shekara daya da haihuwa, kamar yanda Dason ta bayyana.


Muna tayasu murna da fatan Allah ya raya Musaddik rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment