Saturday, 24 February 2018

'Duniyar nan ba takura: Kayi abinda zai faranta maka rai'

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankulan mutane, ta bayyana cewa Duniya ba takura, kowa a sake yake, kayi abinda zai faranta maka rai kawai.
1 comment:

  1. Amina Amal kin yi kuskuren cewar "Duniya ba tura,mutum ya yi abinda zai faranta masa rai" Fadin hakan wauta ce,a matsayinki na musulma.Kuma yin abin da mutum ya ga dama wannan ya nuna ke baki fahimci musulunci ba kwata-kwata a rayuwa.Allah Ganar da ke.

    ReplyDelete