Tuesday, 20 February 2018

Fadakarwa akan hakuri daga Dr. Tukur Adam Almanar

Manzon Allah Tsira da amincin Allah su tabbata gare shi ya ce: 
KU YI HAKURI.
Tabbas babu wani zamani da zai zo muku face wanda zai biyo baya ya fi shi Sharri, har ranar da zaku hadu da Ubangijinku.


 Buharine ya ruwaito


No comments:

Post a Comment